Mu karanta a daidai lokacin da ranar yara ta duniya
IQNA - Ana gudanar da ranar yara ta duniya a kasashe daban-daban na duniya yayin da yaran Palastinu da Gaza suka yi shahada ko kuma suka samu raunuka ta zahiri da ta ruhi sakamakon munanan laifuka na gwamnatin sahyoniyawan.
Lambar Labari: 3492239 Ranar Watsawa : 2024/11/20
Tehran (IQNA) Hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce adadin ‘yan gudun hijira a Myanmar ya rubanya tun watan Fabrairun bara, kuma yanzu ya zarce 800,000.
Lambar Labari: 3486946 Ranar Watsawa : 2022/02/13